Shugaban Ukraine ya ce Ukraine ta janye dakatarwar kwanaki na daina kai hare-hare kan cibiyoyin makamashin Rasha, bayan ...
Shugaba Volodmyr Zelensky na Ukraine ya ce a shirye suke su dakatar da kai hari kan matatun mai na Rasha idan har Kremlin ta dakatar da hare-haren da take kai wa ababen more rayuwa a Ukraine.
Yan tawayen Houthi da ke samun goyon bayan Iran a Yemen sun ce sun kai hare-hare da jiragen sama marasa matuƙa da makamai masu linzami masu cin dogon zango a Riyadh babban birnin Saudiyya, da kuma ...
Hare-haren da aka danganta ga mayakan Houthi sun jikkata mutane uku tare da lalata kadarori a filayen jiragen sama na Jazan ...